Indiana University Press

Indiana University Press

Bayanai
Gajeren suna IU Press
Iri university press (en) Fassara, open-access publisher (en) Fassara da publisher (en) Fassara
Ƙasa Tarayyar Amurka
Aiki
Mamba na Association of American University Presses (en) Fassara
Mulki
Hedkwata Bloomington (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1950

iupress.org


Indiana University Press, wacce aka fi sani da IU Press, mawallafa ce na litattafan ilimi da aka kafa a 1950 a Jami'ar Indiana wanda sun ƙware a ilimin ɗan adam da ilimin zamantakewa. Hedkwatarta tana cikin Bloomington, Indiana. IU Press na buga sabbin littattafai 140 a kowace shekara, ban da mujallu na ilimi 39, kuma tana kiyaye kasida na yanzu wanda ya ƙunshi shafuka kimanin 2,000.[1]

Kamfanin na Indiana University Press kan buga littattafai a wurare kamar haka: Afirka, Labarin mutanen Afurka da ke Amurka, Asiya, al'adu, Yahudanci, Holocaust, Nazarin Gabas ta Tsakiya, Rashanci da Gabashin Turai, da kuma nazarin mata da jinsi ; ilimin halin ɗan adam, nazarin fina-finai, almara, tarihi, nazarin halittu, kiɗa, ilimin burbushin halittu, agaji, falsafa, da addini . IU Press tana aiwatar da ɗimbin wallafe-wallafen yanki a ƙarƙashin tambarin Littattafan Quarry.

  1. "IU professor edits new book on zombies". Indiana University. September 10, 2014.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search